Shekaru 50 da fara yaye dalibai a Makarantar Sakandiren Gwale da ke jihar Kano
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya haruna ya mayar da hankali kan yadda Makarantar Sakandiren Gwale ta cika shekaru 50 da fara yaye dalibai, makarantar da ke cike da tarihi a jihar Kano ta arewacin Najeriya.