Tasirin aikin hakar mai a Nasarawa ga arewacin Najeriya
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan kaddamar da aikin hakar man fetur da aka gano a karamar hukumar Obi ta Jihar Nasarawa dake tsakiyar Najeriya.