A cikin shirin kasuwa a kai miki dole,Ahmed Abba ya yo dubi kan alfanun noman dankalin turawa a jihar Filato dake tarrayar Najeriya.
Wannan sashe na taimakawa wajen habaka tattalin arzikin yankin da kasar ga baki daya.
Kazzalika noman dankalin na turawa ya saka Najeriya jerrin kasashe da ke samar da kuma fitar da shi zuwa kasuwannin Duniya.