Yadda 'yan mata ke sauya halittar lebensu don kara kyau a Kamaru
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan wata al'ada da mata kan yi a Kamaru wajen sauya halittar lebbansu zuwa bakake duk a yunkurin kawata kyawunsu, ayi saurare lafiya.