Mahangar Mu

03 - Tarbiyar Yara


Listen Later

Idan muka duba, zamu ga cewa akwai yaduwar rashin tarbiya a cikin al'uma. Shin me ke jawo irin wannan masifa? Ina tunanin akwai abubuwa da yawa wanda ka ke tunani. Saurari wannan don samun mahangar mu a wannan matsalar.

Ku bamu aron kunnuwan ku.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Mahangar MuBy Taskar Mallam

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

1 ratings