Mahangar Mu

07 - Cutar Zuciya (Hassada 1)


Listen Later

Hassada cuta ce da mutane yau ba a dauke shi a bakin komi ba, alhali illar hassada na da muni kwarai da gaske.

Mai hassada na sa wa kan sa ciwon zuciya ne don kama yana gasa da Allah ne, Allah kiyaye mu.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Mahangar MuBy Taskar Mallam

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

1 ratings