Mahangar Mu

08 - Cutar Zuciya (Hassada 2)


Listen Later

Shin kuna da masaniyar cewa yin hassada kamar zagin Allah ne?

Mai hassada na nuni ta halin shi cewa, Allah bai san abin da ya dace Yayi ba, don haka Ya ba wa wane ko wacce abin da Ya ba da a lokacin.

Mu guji wannan mummunar cuta don cin aiyyukan alkhairi take yi fiye da tunanin mu.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Mahangar MuBy Taskar Mallam

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

1 ratings