Mahangar Mu

09 - Social Media


Listen Later

Yau kusan kowa na amfani da wayar ko wata aba da ke bashi damar shiga kafafen sada-zumunta, facebook ne, twitter, whatsapp, instagram da sauran su. Shin me muke yi a wadannan kafafen? Shin muna da masaniyar duk abu da muka yi ko ya zama shaida gare mu (alheri) ko shaida akan mu (sharri)?

Mu yi hattara. Mu kula..

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Mahangar MuBy Taskar Mallam

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

1 ratings