Littafin Abokin Fira, littafi ne da ke ƙayatar da mai karantu ko sauraren sa domin ya ƙunshi labaru da hikayoyi masu ɗimbin darusa da ilmantarwa cikin nishadi da ban dariya, tausayi da ban mamaki wanda Sheikh Dr. Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa, Muhammad Zahruddeen Usman kuma ya karance ma ku su tas da murya mai sauƙin fahimta