Sign up to save your podcasts
Or

Abubakar Malami (SAN) ya fada mana tarihin rayuwarsa tun daga kuriciya har zuwa girmansa da kuma gwagwarmayarsa ta zama Lauya da kuma mai shari’a a matsayinsa na dan gado, da ma yadda ya sake rikide zuwa Lauya mai zaman kansa har ya sami lambar girma ta Senior Advocate of Nigeria a turance.
By Usman Kabara5
44 ratings