Sign up to save your podcasts
Or

Mutane na yiwa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban lura da yadda auren yake.
wasu na ganin auren wuf a matsayin auren cin kasuwar bukata, amma a zahiri me yasa akeyin auren wuf, meye alfanun yin shi, yanada illa ko kuwa?
By Mutane na yiwa auren wuf ko auren caraf fassara daban-daban lura da yadda auren yake.
wasu na ganin auren wuf a matsayin auren cin kasuwar bukata, amma a zahiri me yasa akeyin auren wuf, meye alfanun yin shi, yanada illa ko kuwa?