True Crime Naija (Hausa Edition)

Bella.


Listen Later

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija.

A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara.

———————————————

Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin.

Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad

Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku

Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions.

———————————————

▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter.

▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube.

——————————————

Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

True Crime Naija (Hausa Edition)By Triple-E Media

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

1 ratings