
Sign up to save your podcasts
Or


Dars da Prof. Ibrahim Maqari ya gabatar daga littafin IHYA’U ULUMIDDEEN na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Al-Ghazali. Yana dauke da bayanai akan batutuwan da suka shafi ilimi, tsarkake zuciya, zuhd, da sauran muhimman fannoni na rayuwar Musulmi.
By Prof. Ibrahim MaqariDars da Prof. Ibrahim Maqari ya gabatar daga littafin IHYA’U ULUMIDDEEN na Al-Imam Abu Hameed Muhammad Al-Ghazali. Yana dauke da bayanai akan batutuwan da suka shafi ilimi, tsarkake zuciya, zuhd, da sauran muhimman fannoni na rayuwar Musulmi.