Sign up to save your podcasts
Or

To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace?
Shirin Daga Laraba na Yau, ya yi nazari akan ko ya kamata mata su riƙa yiwa mazajen su wanki a matsayin wajibi ko kuma kyautatawa.
By To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace?