Shugabanci A Democradiya Podcast

EP 60


Listen Later

Ziyarar Jaje Mai Cike Da Tausayi.

A cikin jajircewa da kishin al’umma, Hon Dr Nasir Bashar Aminu, ya kai ziyarar jaje zuwa Garin Damarine, Mazabar Kinkiba, Karamar Hukumar Soba, domin jajanta wa al’umma bisa iftila’in ruwan sama da ya afka musu kwanan nan.


...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Shugabanci A Democradiya PodcastBy Shugabanci