Madubin Usman Kabara

Fadji Maina | MUK Na 10


Listen Later

Hirata da Fadji Maina asalin 'yar Nijar kuma masaniyar kimiyyar ruwa da doron kasa da ke aiki a hukumar sama-jannatin Amurka ta NASA. Tana daya daga cikin wacce mujallar tereren arziki ta Forbes ta wallafa sunanta a cikin matasa na duniya guda 30 ‘yan kasa da shekara 30 da suka sami nasara a rayuwa.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Madubin Usman KabaraBy Usman Kabara

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

4 ratings