Ummussalma 's Podcast

Gabatarwar muryar kasuwa


Listen Later

Assalamu alaikum!
Ina mika godiya ga kowane mai sauraro. Wannan shi ne shirin farko na Muryar Kasuwa, inda nake gabatar muku da wata sabuwar dama ta tallata kasuwancin ku ta hanyar sautuka masu natsuwa da janyo hankalin mutane.

Idan kuna da sana'a ko kasuwanci da kuke son ya karade mutane da dama, wannan shirin an kirkire shi ne musamman domin taimaka muku.
Ku kasance tare dani, Ummah_Sh, domin kasuwancin ku ya bunkasa cikin salo na zamani.

Fara sauraro a Spotify:
https://open.spotify.com/show/1464K1Vv68z845OVrK0OSE


---

Tags:
Tallata Kasuwanci, Muryar Kasuwa, Kasuwanci Hausa, Tallan Kayayyaki, Talla cikin Hausa, Sana'o'in Hausa, Hausa Podcast


...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Ummussalma 's PodcastBy Ummussalma