
Sign up to save your podcasts
Or


Labarin Jummai da aka yi garkuwa da ita ya nuna wa daruruwan wasu mata da ake sacewa daga gidajensu, dakunan kwanan su, filayen gonaki, ko kuma lokacin da suke tafiya a yankuna da dama na arewa maso gabas. Saurari labarin juriya da jarumtaka da tayi akan wadanda sukayi garkuwa da ita.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Ahmad Salkida
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
By HumAngleLabarin Jummai da aka yi garkuwa da ita ya nuna wa daruruwan wasu mata da ake sacewa daga gidajensu, dakunan kwanan su, filayen gonaki, ko kuma lokacin da suke tafiya a yankuna da dama na arewa maso gabas. Saurari labarin juriya da jarumtaka da tayi akan wadanda sukayi garkuwa da ita.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Ahmad Salkida
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media