Birbishin Rikici

Gudun Tsira


Listen Later

Kina dauke da ciki na watanni tara, ba takalmi a ƙafa, kina gudu cikin ƙaya, kura da tsoro.

Kusan shekaru goma, Ya Busam Ali ta shafe tana rayuwa a matsayin yar gudun hijira, tana tafiya me nisa a kowace kakar noma zuwa gonakin da ‘yan ta’adda ke iko da su, domin kawai ta kula da kanta da ‘ya’yanta.

Wannan shirin na #BirbishinRikici ya bi labarin yadda ta tsira, juriyarta, da ƙarfin zuciyar da ke tura ta ci gaba da tafiya duk da ƙalubalen da ke gabanta.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Birbishin RikiciBy HumAngle