Madubin Usman Kabara

Haruna Chizo1 | MUK Na 1


Listen Later

Haruna Salisu wanda aka fi sani da Chizo1 Germany, Mawaki ne kuma Dan Wasan Barkwanci, sannan tauraro ne a shafukan sada zumunta. A cikin wannan hirar tamu ta farko na shirin Madubin Usman Kabara Podcast, Chizo ya bani labarin yadda ya bar gida da niyyar shiga kasashen Turai ta kafa don neman mafita a rayuwa, da yadda ya tsinci kansa a Jamus har da auren Bajamushiya farar fata.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Madubin Usman KabaraBy Usman Kabara

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

4 ratings