Daga Laraba

Jikoki A Hannun Kakanni Tausayi Ko Cutarwa?


Listen Later

Mutane da dama na tura 'ya'yansu wurin kakanninsu da sunan ziyara ko su zauna su rayu dasu da sunan taimakon kakannin. 

Anya taimako ne kuwa?

lura da yadda rainon mutum yake da wahala, kaiwa mutum mai shekaru raino ba janyo sabuwar wahala  bane? 

Shirin namu na yau ya mayar da hankali akan wannan dabi'a. mun tattauna da wadansu kakanni da kuma malaman addini domin sanin gaskiyar abinda ya sa ake hakan. Sun kuma bada shawara domin inganta zamantakewa.  

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Daga LarabaBy