Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
March 09, 202325 - Ra'ayi Ko Addini?Yau mutane da yawa suna fifita ra'ayin su abisa abin da Addini ya karantar, yin haka kuma matsalolin da ya ke haifarwa na da yawa....more13minPlay
March 03, 202324 - Rigakafi Yafi MaganiMusulmi mun zama mutane da sai abu ya faru sannan muke neman daukar mataki. Haka kuma na nuna rashin wayewa ne da kuma ci baya. Kamata ya yi a ce kafin abu ya faru, mun riga mun tanada abubuwa da za su tinkari abin. In alheri, alheri in kuma sharri, rigakafi.Wannan tattunawar ta kawo fukoki fuda biyu da suka kamata ace muna amfani da su.Allah bamu iko gyarawa, amin.Ayi sauraro lafiya....more14minPlay
February 23, 202323 - Wa Za Ka Zaba?Mun tattauna yadda al'amura suke yanzu musamman kasancewar lokaci ne na zabe. Shin wai me ya kamata mu yi a matsayin mu na Musulmi? Ina muka dosa sannan gaba wace irin shiri zamu yi ne?Saurara ku ji hirar ta mu....more15minPlay
November 25, 2022033. Shaye-ShayeAllah tsare mu da ahalin mu baki ɗaya--- Send in a voice message: https://anchor.fm/taskar-mallam/message...more4minPlay
April 16, 202203. SuturaYadda Shari'a ya karantar da mu irin sutura da ya kamata mu ringa sa wa...more5minPlay
April 14, 202201 - Matsayin UwaMuhimmancin mahaifaya a musulunci. An tattauna akan irin yadda uwa ta samu fifiko akan kowa I makusanci...more5minPlay
April 02, 2022030 - Zina A yauDole iyaye su tashi tsaye wajen ganin sun kare yaran su daga alfasha da ta zama ruwan dare...more4minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.