Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
April 02, 2022029 - Tarbiyya A YauYadda ake tarbiyar yara na da tasiri ga ci gaba ko taɓarɓarewar al'umma...more4minPlay
July 19, 202112 - Soyayyar MahalicciShi ba mu ga yadda Allah ya albarkaci rayuwar iyaye da kakanni ba ne? Ai daga cikin manya dalili, akwai kyautatawa mutane...more3minPlay
July 19, 202111 - Ranar Idi KenanMun ko san Muhimmancin wannan ranar da ake ce wa ranar Idi. Zai matuqar amfanarwa idan muka saurari wannan gajeren saqo...more5minPlay
July 19, 202110 - Ga Fa Wata DamaAkwai wani abu da mutane da dama yau basu san muhimmanci shi ba yau sai kadan daga ciki. Iyaye da kakanni sun matuqar darajta wannan abu kuma sai Allah Ya albarkaci rayuwar su a dalilin haka. Don sanin wani abu ne, ba mu aron kunnuwar ku....more3minPlay
July 19, 202109 - Tarar Da Babu Kamar TaYau fa ranar Arafah, ranar da babu kamar ta. Mai wayo shi ke ribatar ta fiye da yadda ya taba ribartar kowace rana a rayuwar sa. Maza mu saurari wannan don samun fahimta akan ta sosai...more8minPlay
July 17, 202108 - Lada Babu IyakaIkon Allah, kun ji irin wannan alfanun kuwa. Kar mu bari wannan lada ya wuce mu....more3minPlay
July 15, 202107 - Daya Mai Haifar da GomaAlhamdulillah da Allah Ya ni'imta mu da irin wannan ni'ima. Saurara ku ji wace ni'ima muke nufi....more2minPlay
July 15, 202106 - Mun Saba Amma...Akwai wasu furuci da harasan mu har mun saba da furta su, amma da yawa ba mu hankalta da irin alfanu da suke qumshe da su... To lallai mu hankalta sannan yu ke kawo wannan tunani lokacin da muke furta su....more2minPlay
July 14, 202105 - Munafukai Basu IyawaAllah Ya nuna mana wata siffa na Munafukai, maza mu saurara sannan mu dau darasi don mu bambanta da su...more4minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.