Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
May 03, 2021021 - Haƙƙoƙin Maƙwabtaka 3Saurara don sanin wasu manyan haƙƙoƙin da Allah Ya wajabtawa akan bayi na Maƙwabtaka....more3minPlay
May 03, 2021020 - TubaQofar tuba na bude har sai wasu alamomi sun bayyana. Lokacin da zaka tuba, Shaidan na jin kunya da takaici...more4minPlay
May 03, 2021019 - Kyawon HaliMusamman Kyawon hali abu ne wanda ko makaho yana gani. Musulunci kaf na karantar da Kyawon Hali...more4minPlay
April 30, 2021017 - Takobin MuminiShi Allah jiran bawa ya ke yi don ya roqe Shi. Rashin roqon ma na fusata Allah. Roqon kuma Ibadane don haka banyan samun biyan buqata, bawa kan samu lada don ya roqi Allah. Ya kai mumini, maza yi amfani da takobin ka babba kamar yadda Annabi ya bayyana....more4minPlay
April 28, 2021016 - Madubin MuminiShi musulmi, mumini wanda Allah da Manzon Sa ke gaban shi, yana amfani da wani madubi don tafiyar da rayuwarsa. Ya na da yaqinin cewa idan yayi amfani da wannan madubi, to ya tsira a duniya sannan ya rabauta a lahira. Maza, bada aron kunnen ka don sanin wannan madubi--- Send in a voice message: https://anchor.fm/taskar-mallam/message...more3minPlay
April 28, 2021015 - Sidratul Muntaha (Magaryar Tiqewa)Ya kai mai son Al-Jannah, akwai madakata da Allah Ya sanya maka kuma wuce wannan madakata, kamar zagin Annabin Allah ne, nuni da cewa Manzon Allah ya ha'inci al'umarsa ne. Maza ka guje ma wannan mummunar abu. Saurara don qarin bayani...more3minPlay
April 26, 2021014 - HaquriKo kun san sakayyar da Ummu Salma ta samu? Rayuwa dole akwai jarrabawa kuma idan ba a hada da haquri ba, sai tayi daci. Dalilin haka Allah Ya yi kira ga bayi su zama masu haquri. Don haka, mu rika yin haquri idan abun da muke qi ya same mu, sai mu samu lada, sannan Allah Ya azurta ta mu hanyar sakayya fiye tunanin mu....more4minPlay
April 25, 2021013 - Tushen LadaDuk aiki na da buqatuwa zuwa ga tsarkin niya. Wannan shi ne sanadin samun karbuwar aikin, rashin sa kuma asara ce babba...more3minPlay
April 24, 2021012 - Buhun TokaAkwai wata mummunar tabi'a da yau mutane ba a dauke ta a matsayin komi. https://youtu.be/ZThLOaLSRqM...more4minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.