Cheick Souleymane sore

Malaman maraban Jo's


Listen Later

Malaman maraban Jos
Malaman maraban Jos sunada yawa dagacikinsu :
1-Alaramma malam Adamu baban 2_malam hayatu
3_Alaramma malam haruna
4_Malam Auwal basakkwace
5_Alaramma Malam yusi
6_Imam malam hayatu shine 7_limamin masallacin juma'a na 'yan dariqa ayanzu
8_Sheikh Jafar Abdul Jalil marigayi
9_Malam buhari sakararen majalisar 10_malaman allo na jahar kaduna
11_Malam nura na'ibi
12_Alaramma malam sani
13_Malam yusuf anguwan stalha
14_Malam mahiru mai wa'azi
15_Malam sa'adu
16_Malam abubakar Abdul Jalil shugaban makarantar tahfizu
17_Sheikh malam zubairu bin sheikh jafar Abdul Jalil
18_Sheikh malam adamu gidan zakirai
19_Sheik suleiman sore na Burkina Faso
Wa'innan sune sunayen malaman maraban Jos atakaice
Sannan maraban Jos tanada makarantu da dama na 'yan dariqa dagacikinsu :
1- MDR. Tahfizul qur' an
2- MDR. Madinatul ahbab
3- MDR. Dahiru bauchi
4- MDR. Nurul huda
5- MDR. Nurul yaqin
6- MDR. Riyadul qur'an
7- MDR. Hajiya rabi
8- MDR. Sheikh Ibrahim inyass (RTA)
9- MDR. Sabilur Rashad
10- MDR. Drul ulum Burkina Faso
Wa'innan sune makarantun 'yan dariqa na maraban joss atakaice
Guraren da akeyin wazifa a maraba 1- masllacin shehu Sulaiman na Burkina
2- masllacin juma' a na kasuwa
3- zawiyan malam sani
4- masllacin mamu
5- kofar gidan malam nura gwani
6- masllacin limam malam buhari
Dasauran masallatan Dani ban riqe sunayen suba
Wanda yarubuta wannan tarihin itace wasila S Adam Sore ta Annabi wacca akafi sanin ta da wasilan shehi
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Cheick Souleymane soreBy Cheick Souleymane sore