Daga Laraba

Martanin 'Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu


Listen Later

Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami'o'i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin 'yan ƙasar. 

Wace fahimta 'yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri? 

Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin martanin 'yan Najeriya kan wannan batu da kuma matsayin kungiyar ASUU.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Daga LarabaBy