Shin aikin gwamnati har yanzu yana da tagomashin da aka san shi da shi a baya? Shin ƙarin albashi yana wadatar da ma'aikata a wannan hali na tsadar rayuwa? Kuma yaya makomar ma'aikacin gwamnati take?
A shirin Sustainable Conversations na wannan watan, mun tattauna kan haƙiƙanin rayuwar ma'aikatan gwamnati, ƙalubalen tattalin arziki, ƙarin hanyoyin samun kuɗin shiga, da yadda ma'aikata za su iya tsara makomarsu bayan ritaya.
Teasers ɗinmu sun gabatar da tambayoyin. Yanzu kuma lokaci ya yi da za ku saurari cikakkiyar tattaunawar!
▶️ Ku kalli cikakken shirin a tasharmu ta YouTube, ku yi Subscribe, sannan ku bayyana ra'ayoyinku a sashen sharhi.
Kar ku manta da yin Like, Share, da kuma Follow @thesdci domin kasancewa tare da mu a tattaunawa masu muhimmanci ga rayuwar al'ummarmu.
Real Stories. Deeper Questions. Sustainable Conversations.
#SustainableConversations #TheSDCI #TsadarRayuwa #AikinGwamnati #HausaPodcast #Nigeria