Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.
September 22, 2026Taba Ka Lashe: 16.09.2026Rawani guda ne daga cikin al'adu mafi kololuwar daraja a kasar Hausa, tasiri da kima da muhimmancinsa na nuna kamala da iko da mutuncin wanda yake sanye da shi....more10minPlay
September 08, 2026Taba Ka Lashe: 02.09.2026Ko kun san cewa, Hausa na daga cikin manyan harsuna da ake amfani da su a Nahiyar Afirka kuwa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kan wannan batu....more11minPlay
August 25, 2026Taba Ka Lashe 19.08.2026Shirin ya duba batun mayar da sadaki bayan mutuwar aure a Jamhuriyar Nijar da ya janyo zazzafar muhawara a tsakanin al'umma, musamman na garin Gaya a jihar Dosso...more10minPlay
August 04, 2026Taba Ka Lashe 04.08.2026Shirin ya duba kungiyar matan zumunta da ke hada kan mata mabiya addinin Kirista a majami'u don tallafa wa juna da hidimta wa ubangiji,...more10minPlay
July 14, 2026Taba Ka Lashe: 08.7.2026Shin ko addini na da tasiri ga rayuwar Musulmi, wajen hana su yin kabilanci? Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci, ya yi nazari a kan wannan batu....more10minPlay
June 30, 2026Kultur: (24+25.06.2026) Sukur Kingdom - MP3-StereoMai marataba sarkin Sukur ke nan Luka Gizik, yake bayyana irin jimawar da masarautarsa da ke tsaunukan na Mandara a jihar Adamawan Najeriya ta yi....more10minPlay
June 16, 2026Taba Ka Lashe 16.06.2026Shirin ya duba zamantakewa da cudanyar Kiristoci da Musulmi a jihar Filato da ta bambanta da ta sauran wurare a Najeriya,...more10minPlay
June 02, 2026Taba Ka Lashe 02.06.2026A Nijar, watanda, al'adar hada kudi don sayen dabba (Saniya) lokacin bukukuwan salla ta kama hanyar bacewa a kasar Hausa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 401 episodes available.