
Sign up to save your podcasts
Or


A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.
A yi sauraro lafiya
By A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.
A yi sauraro lafiya