Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)

Wahayin #3: Ƙarshe


Listen Later

Wannan darasi yana ba da bayanin tsarin littafin Ru'ya ta Yohanna. Bayan wahayi na farko na Kristi da wasiƙa zuwa ga ikilisiyoyi, Yohanna ya ga wahayi na sama inda aka zubo raƙuman shari’a uku a duniya, suna ɗauke da yawancin littafin. Wannan ya biyo bayan faɗuwar manyan rundunonin gaba da Kristi da ke aiki a duniya, zuwan Yesu na biyu, sarautar Kristi na Shekara Dubu da kuma hukunci na ƙarshe na duk wanda ya tsaya gāba da Kristi har ƙarshe. Sa'an nan kuma sababbin sammai da ƙasa za su zo a matsayin sakamako na har abada na masu aminci.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)By Foundations by ICM