Sign up to save your podcasts
Or

Ta wace hanya mutum zai gane labarin karya a kafar intanet ko kuma a kafofin sada zumunta?
Wani lokaci bambance labaran karya abu ne mai sarkakiya ta yadda hatta amintattun kafafen yada labarai kan fada a tarko, su dauke su a matsayin sahihan labarai.
Tambayar da ke yawan ci wa jama’a da dama tuwo a kwarya ita ce, ta yaya mutum zai gane labarin karya?
Shirin Daga Laraba na tafe da bayanan hanyoyin gane labaran karya da zarar an yi ido hudu da su.
By Ta wace hanya mutum zai gane labarin karya a kafar intanet ko kuma a kafofin sada zumunta?