Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
December 23, 2010Tsabta (3)Asarar rayuka batu ne da ake cigaba da fuskanta a Afrika sakamakon cututtuka da za'a iya karewa.11 minPlay
December 23, 2010Tsabta (2)Gasasshiyar Ayaba mai toka-Maganin gargajiyar da ake zaton zai taimakwa Jinjira Fatu ke nan.11 minPlay
December 23, 2010Tsabta (1)Samaila ya fice daga cikin tseren a gaggauce, a yayinda jaririyar kanwarsa Fatu ta fara rashin lafiya.10 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (10)Labarin Habu! Akwai farin ciki da Annashuwa a wannan Gari. amma mene ne makomar Ɗan lele?12 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (9)Lamura sun fara sauyawa. Habu da budurwasa sun bayyanawa Iyayensu manufarsu ta yin aure.11 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (8)Ba abu mai sauki ba ne. Amma Mutane sun shirya gudanar da gangamin12 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (6)Fitaccen ɗan gurgu mai goge Takalma ya samu sabuwar Abokiya11 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (4)Bayan isowar Habu Makaranta, ya zamanto wajibi ya koma Gida12 minPlay
December 23, 2010Mutane masu bukatar kulawa ta musamman (2)Waɗanne kalamai guda uku ne keda wahalar faɗa? Sai a biyo mu domin jin halin da Habu ya tsinci kanshi a ciki11 minPlay