ADPlusHausa | Podcast

45 | NI DA SHEIKH INYAS | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA


Listen Later

#hausa #podcast #interview

Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: [email protected]

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

ADPlusHausa | PodcastBy ADPlusHausa | Podcast

  • 5
  • 5
  • 5
  • 5
  • 5

5

2 ratings