Najeriya a Yau

Abin Da Kungiyar Kwadago Ke Shirin Yi A Jihohi


Listen Later

Send a text

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya 'yan kasar ke kukan tsanantan tattalin arzika, da ya jefa rayuwar mutane da dama cikin tashin hankali. 

Kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya gangami na gama gari a ranar Laraba mai zuwa, ko a wane hali a ke ciki a jihohin kasar nan? 

Shirin Najeriya A Yau ya tattaro rahoto daga wasu daga cikin jihohin kasar nan. 

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim