Najeriya a Yau

Abin Da Ya Sa Ake Yawan Samun Hadarin Kwalekwale A Neja


Listen Later

Send a text

Jihar Neja na cikin jihohin da aka fi samun hadarin kifewar kwalekwale a Najeriya.
Hadari na baya-bayan nan shi ne wanda ya auku a Karamar Hukumar Mokwa, inda wani kwalekwale mai dauke da mutum sama da 100,000 ya yi alkafura. 

Shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan dalilan hadurran irin wannan da kuma mutanen da abin ya rutsa da su.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim