Najeriya a Yau

Abin Da Ya Sa Burodi Ba Zai Daina Tsada Ba Yanzu


Listen Later

Send a text

Shin me ya sa burodin ke tsada ne?

Burodi dai abu ne da ya zama babban abin karin kumallon yawancin iyalai, wanda kuma suke samu ba tare da jibin goshi ba sosai.

Shin me ya sa yanzu burodin ke tashin gwauron zabo yake neman gagarar talaka?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan Najeriya, mai sayar da fulawa, masu gasa burodi da masanin tattalin arziki.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim