Najeriya a Yau

Abin Da Ya Sa Tarin Fuka Ya Yi Ƙamari A Kano


Listen Later

Send a text

Rahotanni na cewa aƙalla mutum dubu takwas aka samu ɗauke da cutar tarin fuka a jihar Kano cikin sati guda.

Ƙididdigar da aka fitar kwanan nan na nuna cewa jihar ita ce ta ɗaya a Najeriya dake ɗauke da wannan cuta.

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa cutar ta yi ƙamari a jihar Kano.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim