Hausa Tafseer

Ali Imran: Lecture 106 - Prof. Sani


Listen Later

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*


Darasi Na 106


[Surah Āli-ʿImrān: 156]


{ یَـٰۤأَیُّهَا ٱلَّذِینَ ءَامَنُوا۟ لَا تَكُونُوا۟ كَٱلَّذِینَ كَفَرُوا۟ وَقَالُوا۟ لِإِخۡوَ ٰ⁠نِهِمۡ إِذَا ضَرَبُوا۟ فِی ٱلۡأَرۡضِ أَوۡ كَانُوا۟ غُزࣰّى لَّوۡ كَانُوا۟ عِندَنَا مَا مَاتُوا۟ وَمَا قُتِلُوا۟ لِیَجۡعَلَ ٱللَّهُ ذَ ٰ⁠لِكَ حَسۡرَةࣰ فِی قُلُوبِهِمۡۗ وَٱللَّهُ یُحۡیِۦ وَیُمِیتُۗ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِیرࣱ }


*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*


6-11-1447

24-04-2026


  1. ​ Abin da ya ke bambance Musulmi daga kafiri.
  2. ​ Dalilin da ya sa aka hada tafiya da fita yaki a wuri daya tare da cewa fita yakin nau'i ne na tafiya.
  3. ​ Daga cikin akidar kafirai akwai jingina tasirin abu ga sababi kawai.
  4. ​ Fadin "Allah ya sane da abin da kuke aikatawa", ya takaita ne ga Musulmai ko har da kafirai?

5. Hikimar gabatar da ambaton kisa a kan mutuwa da kuma akasin hakan.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Hausa TafseerBy IlmQS