*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*
Darasi Na 121
[Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167]
{ أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ }
{ وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰهِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167)
*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*
6-4-1448
18-09-2026
1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai?
2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu?
3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa.
4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi.
5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar.
6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya.
7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar?
8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu.
9. Ilimin da ake nufi a ayar.
10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai.