*Ramadan Tafsir 1447/2026*
(Ranar Rufe Tafsir)
Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_
Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar safiyar Laraba 15/Ramadan/1447, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi.
A yau ne Malam Ya rufe Tafsirin kamar Yadda aka saba, yakanyi na kwana 15 ne sai Malam Ibrahim Bala Ya cigaba, Allah ya sanya Alkhairi wa Abinda aka yi.