Najeriya a Yau

Dabarun Cin Jarabawar 'JAMB' Cikin Sauki


Listen Later

Send a text

A duk lokacin da ɗalibai ke shirin rubuta jarabawar share fagen shiga jami'a wato JAMB a kan karfafa musu gwiwa gameda dagewa da dabarun  da za su sa suyi nasara.

Yawanci akan ce ba a cika samun nasarar JAMB a tashin farko ba. To amma akwai wasu dabarun da ya kamata masu shirin jarabawar su bi cikin sauki.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazarin matakan da ya kamata masu shirin rubuta jarabawar su bi domin samun nasara.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim