Najeriya a Yau

Dabarun Samun Sadarwa Da Intanet A Lokacin Da Aka Samu Tangarɗa


Listen Later

Send a text

A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci  tangardar sadarwa musaman na intanet.

A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne.

Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin da za ku samo mafita kafin a kammala irin wadannan gyare-gyare.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim