Najeriya a Yau

Dalilin da ’Yan Najeriya Ke Wasarere Da Gargadin Hukumar DSS.


Listen Later

Send a text

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS na gaba-gaba cikin hukumomin tsaron Najeriya masu alhakin bayyana duk wata barazanar tsaro a kasar ya rataya a wuyarsu. 

Ko me ya sa ’yan Najeriya ke kin daukar gargadin wannan hukuma da muhimmanci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu domin samun bayanai masu gamsarwa.



...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim