Najeriya a Yau

Gaskiyar Batun Satar Mazakuta (Shafimulera)


Listen Later

Send a text

A 'yan kwanakin nan, wani abu da ake ganin kamar al'mara,  batun satar mazakuta (shafimuleara) ya kara bayyana a tsakanin jama'a. 

Shin da gaske ne ana satar mazakuta? 

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin wannan batu, ya tattauna da wani da ake zargin an sace masa mazakuta, kuma ya ji ta bakin likitoci. 

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim