Najeriya a Yau

Hatsarin Da ASUU Ke Neman Jafa Najeriya A Ciki


Listen Later

Send a text

Tunda daliban Jami'oi mallakar Gwamnatin Tarayya da na jihohi suka dawo gida sakamakon yajin aikin ASUU,  masu nazari suka shiga bibiyar kalubalen da zaman wadan nan dalibai zai janyowa Najeriya.

Shin wane hali yajin aikin ASUU ya jefa daliban kuma wane tasiri hakan zai yi a kan kasar?

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim