Sign up to save your podcasts
Or

Send a text
A yayin da ake bin diddigin gobara mafi muni da ta tashi a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume da ke Karamar Hukumar Bichi a Jihar Kano, Aminiya ta gano abubbuwa da dama kan wannan lamari da kuma kasuwar.
By Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah IbrahimSend a text