Sign up to save your podcasts
Or

1. Masu saurare, Auwal Ahmed Janyau ke fatan kun wayi gari lafiya daga sashen Hausa na BBC. A cikin shirin namu na yanzu zaku cewa shugaban Ukraine🇺🇦 ya gaza samu babban makami mai lizzami daga Amurka🇺🇸, wanda zai iya kaiwa Rasha🇷🇺 hari.
2. Hukumomin Kenya🇰🇪 sun yi kira ga 'yan ƙasar, su kwantar da hankalinsu a zaman makoki na ƙarshe kafin binne gawar Raila Odinga.
3. A Nigeria🇳🇬, gamayar ƙungiyoyin Arewacin Nigeria sun yi barazanar gudanar da zanga-zanga da za ta ci karo da zanga-zangar da ake shirin gudanarwa ranar Litinin ta neman a saki jagoron 'yan awaren Biafra.
"Mu [unintelligible] ke kira da gwamnati da babbar murya. Idan ta kuskura ta yunƙurin [unintelligible]... In dai zanga-zanga ce ke sawa gwamnati take jin kira ko kuma take jin ihu, to su sani cewa mu ma a shirye muke da mu fito mu yi barazanar da ta wuce wannan."
4. To har wa yau a Najeriyar, jam'iyyar adawa ta EDC a jihar Kebbi ta soki taron ƙolin da gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki suka yi a jihar.
"Mu dai gaskiya wannan taro da gwamnoni na jam'iyyar APC na ƙasa baki ɗaya suka yi a wannan jiha tamu ta Kebbi state, mu ba mu ga wani taro ba illa mun ga an yi taro ne na kawai na shan shayi da bushasha da dukiyar al'umma."
To akwai filin Gane Mini Hanya, amma da farko zan fara da labaran duniya...
https://hausadictionary.com/hausaradio/BBCHausaSafe2025-10-18
By Hausa Radio News Headlines1. Masu saurare, Auwal Ahmed Janyau ke fatan kun wayi gari lafiya daga sashen Hausa na BBC. A cikin shirin namu na yanzu zaku cewa shugaban Ukraine🇺🇦 ya gaza samu babban makami mai lizzami daga Amurka🇺🇸, wanda zai iya kaiwa Rasha🇷🇺 hari.