
Sign up to save your podcasts
Or


Mata da dama a duniya ba su samun damar tsaftace kansu ko ma samun audugar mata yayin jinin al'ada na wata-wata. Za a ji yadda Maryam Muhammad da ke jihar Kano a Najeriya ta baiyana mana dalilin da ya sa ta fara dinka audugar mata.
By Fauziyyah DaudaMata da dama a duniya ba su samun damar tsaftace kansu ko ma samun audugar mata yayin jinin al'ada na wata-wata. Za a ji yadda Maryam Muhammad da ke jihar Kano a Najeriya ta baiyana mana dalilin da ya sa ta fara dinka audugar mata.