Najeriya a Yau

Ko Tasirin Jam'iyyar NNPP Da Leba Zai Wanzu A Najeriya?


Listen Later

Send a text

Jam'iyyar Leba da NNPP sun yi rawar a zo a gani a zaben 2023 a Najeriya, in an yi la'akari da yadda manyan jamiyyun kasar ke hana sauran jamiyyun rawar gaban hantsi a zabukan da suka gabata.

Ko wannan tasiri da wadannan jamiyyu masu tasowa suka yi zai dore a zabuka masu zuwa?

Shirin Najeriya A YAU na wannan lokaci ya dubi yiwuwar dorewar da abinda zai iya yi musu tarnaki.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim