Najeriya a Yau

Ƙuncin Da Ake Ciki A Kan Iyakar Najeriya Da Nijar


Listen Later

Send a text

Rufe iyakar Najeriya da Nijar ya sa al'ummar dake rayuwa a waɗannan yankuna shiga wani hali na tsadar rayuwa, da tsayawar lamura cak.

Masu sana’o’i a iyakokin dake maƙwabtaka da Nijar sun ce rayuwa tana neman tagayyara. Frashin kayan masarufi na daya daga cikin abin da ya fi tada hankali.

Shirin Najeriya a Yau ya leƙa wasu iyakokin Najeriya da Nijar domin ganin yadda rayuwa ta sauya.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim